Abba Jinjina şarkı sözleri

OYOYO ABBAN FADIMA Chiwonne yake qara chiwo Allah nasa Ni bandakai Bawani mai yimin yau inadaga hanau Na ina qas dakai Da albarkacin shehu Ahmadu yarwa A chichchibamin inkai Atsarkake zuchiyata amindafa I kosn buguna inkai Nairoqo Nairoqo.. Naroqeka tsan tsar salati kaiwaaaa Annabin ambiya Sarkin duniya har qiyama Wanda ya Kau da sanzuchiya Wanda ka dau ki yar darka du ka aza masa Abban aliya Sa ahali kasamun habbai Allah saduk Kan auliya Akwai nawa Akwai nawa.. Fadima kosunaqinmu zakuyabeki Ketanadinmuce Fadima kosunaqinmu zakuyabeki Kegarkuwarmuce Fadima kosunaqinmu zakuyabeki Ke da fa,inmuce Fadima kosunaqinmu zamuyabeki Kemaman muce Ya mamaaa ya mamaaa Ya kudubul,wara shehu amadu munz Mu,masoyankane Ya gausil,wara shehu barhama munz Yan fairarkaneee Maulana gibirima ko,a ina mu kai Dafa in muneee Shehu abulfuhi ko basaso kai fatahin muneeeeee Banu zaharh. banu zahrah Banzaunaba balle ingane in akatashi Za ashawuya Ban miqeba balle ingane in aka zauna Za asha wuya Banje canba balle ingane adawoo wa Anashan wuya Ban dawoba balle ingane akomawaa Anashan wuya Kutashi muje kutashi muje.. Duk wani dan ķwarai zaya girma ma Annabi mumasoyan sane Dumuzube mugaishehi abban fadima Mumasoyankane Maigirman isa hargaban abada girmn Ka girmankane Babu irinka Allah bazaiyiba kowane Martaba nakane Shigarka daban fitarka daban. Salamu alaika sarki afadar Allah duni Ya takace Salamu alaika sarki afadar Allah duni Ya takace Salamu alaika sarki afadar Allah lahir Talace Salamu alaika sarki afadar Allah lahir Takace Abban zaharh Abban zaharh Allah ne yazabeka kowanegirma qasn Nakane. Allah yai halittu da dama dan sufahim Ci girmankane Babu isar daba takaba komai yayi dominkanee Annabi kaikadaine cikekkenbawa duk Ka bayin kane Tinda ilahu yaiyo halitta baiyi isa irin Takaba Tinda ilahu yaiyo halitta bai suna irin Takaba Tinda ilahu yaiyo halitta bai suffa irin Takaba Tinda ilahu yaiyo halitta baiyi diya irin Yar ka baaa Abazahra Abazahra Ban tabajiba nasan baza akumaba Kamarka tintintini Tinda kasauqa kowa ya starkaka Yan wasu baitukane dani Allah naka bayinsa naka cikin mabiya Kasan ya dani Kamunsitirar dazata sitirta tsaraicina Tsawon zamani Dan nana dan nana Madallah dasamunka Annabi mudai munyi babban rabo Tindamuna da kai Babu maimanagori shaqira sha yabo Alqawarin da Allah ya dauka yacika kai yakewa yabo Asamu abin da ba A zatan za asamu nayi babban rabo Kana da isa kana da isa Rudin zamani baya rin jayarmu akai Muke tanadi Abba fadima kosunaqi soyayya muke Tanadi Abba fadima kosunaqi soyayya muke Tanadi Abba fadima kosunaqi soyayya muke Tanadi Abba fadima kosunaqi soyayya muke Tanadi Abarmu dakai Abarmu dakai Soyayarka tataru tacikaruhina inalau Layi Yanzu dalafiya gobe Babu kaninka ka Wai nakesonayi Ina kuka inadariyafa akanka meyema banayi Harhauka inayi akankafa ganewane ba a yi Inasanka inasaka Soyayyar kacetanadina Annabi tin ina Jinjiri Ko da nagirma banbar ya bankaba su Nanane shi iri Yarone dakabashi sanka anan burnin Maiduguri Dasanka nazo dashi zanakoma wan Nan nayi alqawari Har abada Har abada Idan kaqirani Allahu ne yaqirani agun Ka zanzo bida Idan kabani Allahu ne fayabani agun Ka zan zobida Idan kakaini Allahu nefa yabani agun Ka zanzo bida Idan akasoni Allah nefa yasoni agun Ka zanzo bida Kaine sanadi kaine sanadi Ina tatawassali dan isar ma a suma Sayyada fadima Ina tatawassali dan isar ma a suma Sayyada fadima Ina tatawassali dan isar ma a suma Sayyada fadima Dan abbansu zaituna Annabi Bani da Kanka in kattama Dan mai fadima shehu sharif mai fdm Shehu sharu shehu sharif mai fadima

Sanatçının Fotoğrafı

Sanatçı Görseli Yok